iqna

IQNA

bakaken fata
Tehran (IQNA) Babban mai ba da shawara ga babbar kungiyar hadin kan musulmi ta Amurka, ya rubuta a cikin wata makala cewa: Kawar da Musulunci daga tarihin ‘yan Afirka a Amurka a yau abu ne mai matukar tayar da hankali, domin bakar fata gwagwarmayar neman ‘yanci a Amurka ce ta bude iyakokinta ga ‘yan’uwanmu musulmi. da 'yan uwa mata daga kasashen waje.
Lambar Labari: 3488789    Ranar Watsawa : 2023/03/11

Tehran (IQNA) Rayuwar marigayi Arch bishop Desmond Tutu fitattcen malamin addinin kirista kuma dan gwagwarmaya mai yaki da wariyar launin fata a kasar Afirka ta kudu, kuma mai fafutukar kare hakkin bil adama a duniya.
Lambar Labari: 3486835    Ranar Watsawa : 2022/01/18

Tehran (IQNA) An samu gawar daya daga cikin 'ya'yan Malcolm X, shugaban musulmi bakaken fata a Amurka a cikin gidanta da ke birnin New York.
Lambar Labari: 3486595    Ranar Watsawa : 2021/11/23

Tehran (IQNA) Magajiyar gari bakar fata musulma ta farko a kasar Burtaniya ta yi murabus daga jam’iyar Labour saboda nuna mata wariya.
Lambar Labari: 3485264    Ranar Watsawa : 2020/10/11

Tehran (IQNA) an fara gudanar da taro mai taken gudnmawar bakaken fata musulmi a nahiyar turai ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3485239    Ranar Watsawa : 2020/10/03

Tehran (IQNA) Kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya sanar da cewa, za a gudanar da zama domin yin bahasi kan cin zarafi da kuma nuna wa bakaken fata wariya da ake yi a Amurka.
Lambar Labari: 3484897    Ranar Watsawa : 2020/06/15